Nigerian police service. commission
Shugaba kwamitin kula da harkokin yan sanda Nigeria senater abu Ibrahim ya bada sanarwan cewa a baywa masu neman aykin yan sanda dasukasamu shigar da jarrabbawarsu hannu kamar yanda aka tsara hakuri yace hukumar ta tanazar da duk kayan training da za'a horar da sabbin yan sandan inda yakara dacewa ana bukatar inspectors shabiyu asp shabiyu a kowane state haka kuma ana bukatar recruit constable guda Tara daga kowane local government yace sunanan suna kara nazari akan yanda za'abi abun batare da an ha'inchi talakawan Nigeria ba ya kara da cewa abunda yasa akasamu Dan tsayko kwanakin sundansamu wata matsalane tsakani spector genaral na yan sanda dakuma yan majalisu Amman yanzun anshawo khan matsalar yakara da cewa kafinnan da sabon shekara za'afara training inda yabada cewa asp dakuma inspector xasuje wudil dake jihar Kano domin yin training a chan za'ahadasu da daliban makarantar ta police academy dake Kano zasu samu wata 18 zasu runka samun Hutu duk ranakun asabar da lahadi sukuma constable zasuje police training school dake Kaduna sukuma zasu samu wata 6 ranar juma'ane kawai zata zamo musu ranar hutu wannan tattaunawa tsakanin shugaban kwamitin kula da yan sanda Senater abu Ibrahim a kafofin sadarwarmu ta yanar gizo www.Nigeriakd.n
No comments:
Post a Comment