Daga Sunusi Mohammed Ahmed
MATSORACI BAYA ZAMA GWANI KO SHI WAYE.............................................................
............HABA MAI GIRMA TALBAN KATAGUM SIYASA FA BA'A MATA SARI KA NOKE, SAM BAZA KA TABA KAIWA LABARI BA IN HAKA ZAKAYI,
KO DA GASKE NE DA AKE CEWA KAI MATSORACI NE MUN DAUKO TAFIYAR WADDA BAZAI IYA BA? DAN MUN JIMA MUNA JIN RADE RADIN CEWAR BAZA KA IYA BA YAKIN YAFI KARFIN KA, TO IDAN BAZA KA IYA BA GARA MU SANI MU TAYA WADDA ZAI IYA KUMA ZAI TSAYA TSAYIN DAKA DAN YAGA YA FITAR DA KATAGUM KUNYA,
LOKACIN DA AKA BUDE WANNAN KUNGIYAR MAI SUNA (YOUTH ASK FOR TALBA AGAIN ) SAIDA WASU MANYA SUKA CE MANA KARMA KU TAMBAYE SHI DAN BA MAI YI BANE, AMMA SAI MUKA KI BIN ABIN DA SUKA FADA MANA, MUKACE MUNJI MUN GANI, HAR AKWAI LOKACIN DA NAYI RUBUTU WANI YACE MIN SUNAN KUNGIYAR NAN BAI ZAUNA BA, YACE AI SAI KUSA YAJI BABU WADDA ZAI IYA SAI SHI, WANNAN MA BAMU YARDA BA, HAR ANA CEWA TALBA KUDI YAKE BAMU MUKE MASA AIKI DUK HAKAN BAISA MUN DAINA BA, DAMA ANCE WAJEN DA BABBA YA HANGO YARO KO YA HAU SAMA BAZAI HANGO BA.....
ABIN TAMBAYA ANAN SHINE, SHIN TALBA DA GASKE YAKE KO KUMA BAZAI IYA DIN BA?
IDAN BAZAI IYA BA TO YA KAUCE YA BAIWA MASU YI KUMA WADDA ZASU IYA FILI, DAN MUNA DA GOMA YASHI KOMA SU FISHI, WADDA ZASU KARE MUTUNCIN KATAGUM DA MASARAUTAR KATAGUM KUMA ZASU DAWO DA MARTABAR KATAGUM A IDON DUNIYA......
MAI GIRMA MUNA JIRA MUJI KO ZAKA IYA KO A'A.......
No comments:
Post a Comment