About Us

Wednesday, 23 November 2016

GASKIYA DACI GARETA

JANKUNNE NA KARSHE GA HUKUMAR GUDANARWA TA FMC AZARE.

Babu dalilin bada takardar jan kunne ta biyu a Dr. Abubakar Abdurrahman Azare, wanda ke GOPD kar kashin FMC Azare , a yau muke samun wannan zance wanda takardar tayi nuni da:

1. Wai yayi amfani da fence na FMC Azare batare da approval ba, ya daura berner wanda take nuna tallen yabude asibiti, wanda mu bamusan ana neman haka ba.

2. Yayi amfani da sunan KATAGUM MEDICAL CENTRE wai zaiyi diverting attention mutane akan FEDERAL MEDICAL CENTRE don ya kawo rivalry a wannan asibitin ta gwamnatin tarayya.

3. Wai yayi amfani da media wajen fadan laifin shuhaban asibitin wato DR. ABDULLAHI IBRAHIM BICHI.

Wannan yanuna mana karara hassada akeyi da wannan masoyin katagum din dan'uwanmu masoyin garin katagum dan mu abin alfaharinmu.
Bamu taba ganin irin haka ba a duk private hospital dake garin Azare ba, babu dalilin wannan, saidai mun tsinci wata magana wanda take nuna mana shi DR. ABUBAKAR ABDURRAHMAN MAI KATAGUM MEDICAL CNETRE, ya rike National Tresurer na Doctors na kasa gaba daya , ya kuma rike President na Doctors , shine kuma yanzu ance again qauter ne ta north east shine yake ganin zai sake samu , sai yakeso ya withhunting nasa yayi amfani da kujerarsa don kuntata masa koma ya koreshi a services na FMC Azare , wanda mu bazamu yarda da wannan ba a garin Azare .

Wannan fadan katagum ne ba na Dr. ABUBAKAR kadai ba, duk wanda bayason cigaban garin Azare a shirye muke da mu nuna masa karshen sa koshi waye don katagum itane komin mu.

Daga karshe ina kira a duk masu fada aji a kasar katagum su shiga wannan maganar don bazamu yarda da wannan cin kashin ba .

Bayan lalata FMC Azare da wulakanci a mutanen yankin kuma har da kama karya cikin lamarin kai kabashi awa ashirin da hudu ya amsa takarda muma munbaka irinta ka janye kudirinka akan wannan takardar zaluncin da kake so kayi amfani da kujerarka akan ma'aikatanka kamar wannan masoyin namu na hakika, da kuma saura suna nan tafe .

No comments:

Post a Comment