About Us

Monday, 7 November 2016

GABA GABA DAI KATAGUM!!!

Daga Adamu Bala Dansidi

DA BASAI WANDA KA AIFABA, KATAGUM SAI ALLAH.Addu'ar iyayenmu bazata barmu ba har abada, kullum su tunaninsu katagum dinne, Allah yajikan sarki Abdulkadir, zuwa Sarki Umaru mai zamani, Allah ka karawa Sarkin katagum Dr. Muhammadu Kabir Umar (CON) lafiya ka kuma karawa kasar albarka cikin iko da rahamar Ubangiji dai Dr. Abubakar Abdurrahman Azare wanda akafi sani da Triple A ya kammala asibiti wanda zai fara aiki ranar Monday mai zuwa, wanda yake kan titin bypass, daura da COE Azare gatedin baya, wannan mutumin babu abinda zamucemar sai Allah yakara zumunci don tabbas masoyin katagum ne na hakika, ai munada manyan likitoti tundaga lokacin da Dr. Waziri yayi asibiti waye yayi mana dan cikin Azaren? Alhamdulillah yau anshare mana hawaye kuma lalle wannanbawon Allah mu masa addu'a mukara kuma yiwa kasar addu'ar Allah yakara kawo mata irin wa'yann masu ceton nata a bayan kasa sunan asibitinKATAGUM MEDICAL CENTRE (KMC) wannan karshen kauna kenan, Allah yasa masa albarka cikin wannan asibitin,jama'ar kasar katagum kuma Allah yasa wannan asibitin yazama alheri agaremu baki daya

No comments:

Post a Comment