About Us

Sunday, 18 December 2016

TIRKASHI!!!

MUNA TUHUMAR BRC AZARE DA NEPA DAKE GARIN AZARE.

Babu dalilin da ana azabtar damu akan yanayin samun wutar lantarki kuma ace ana hada baki da BRC dake garinmu don kawai Market Strategy irin hukumar gudanarwa ta wutar lantarki  dake garin Azare babu hirar da za'ayi abada number waya amma bata shiga don kawai anuna ana bamu wutar sai ayi tambayoyi records ones azo dashi kawai don adauke hankalin mutane akan abun gaskiya wannan ba adalci bane.

Miye dalilin BRC nayin wannan abun ashe gidan Radio bana fadi sonka bane indai za'ana mana haka indai adalci ne ayi hirar a lokacin don mutane aufadi abinda suke gani dangane da wutar lantarki, muna kalubalantar wannan lamari don akawo gyara don banu adalci cikin hakan.

HUKUMAR WUTAR LANTARKI RESHEN GARIN AZARE.

Minene dalilin da kudin wuta yana karuwa amma yanayin bada wutar kullum sake tabarbarewa yakeyi dangane da yadda kuke bayarwa cikin gari especially TS/KG/KK ward wanda mu bamusan dalilin ba, wanda muna ganin wutar akan 33 KBH wanda duk munsan ana Business ne da ita kuma tare Bills dinmu yake zuwa miye dalilin yin hakan??? Gaskiya wajibi ne kuyi wannan gyaran don babu adalci cikin yin hakan.

BRC AZARE.

Matukar wannan gidan radio don talaka akayishi to ana hira matukar za'a bada number waya a kira to asameta bawai ungulu dakan zabo ba kamar yadda akeyi da Business Manager na JED , hira ce amma komai anyi recording nashi kawai babu room na kiran saidai kaji kawai ana yi kamar da gaske ashe duk ba'a lokacin akeyi ba gaskiya a gyara marukar so ake mutane sufadi albarkacin bakinsu don suyi gyara badon acuci al'umma ba nagode.

Allah yasa wannan magana tasami duk wanda akayi dominsu.

No comments:

Post a Comment